Ado gwanja ya tona asirin soyayyar dake tsakanin Adam zango da wata jaruma

0 11

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Shaharren mawakin mata Ado Gwanja Ya rubuta a Shafin Sada Zumunta Na Instagram din Inda Ya Nuna Budurwan uban Gidan shi Adam A Zango.

Munsan Cewa Adam A Zango Yaso Nafisa Abdullahi amma baisamu nasarar auren taba yanzu ya koma kan wata babbar Jaruma Sadiya Adam Inda Yake Nuna Bukatar Auren ta.

Alamu sun nuna cewa itama tana son Adam A Zango domin kwanakin baya munga tasa hotuna a Insatgram na nuna alamar ta cikin kuqiyar Soyayya Yanzu Mun Fahimci Sakon.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Mun riga munsani cewa Adam A Zango Ya Saba Auri Saki kuma shine ogan mawakin Ado Gwanj.

Source: 24wikis.com

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram