Addu’ar Shiga Bandaki

0 43

Click to subscribe my channel

Asalam mu Alaikum maziyarta wannan Shafi namu na www.arewaclass.com, a kokarin mu na tunasar da jamaa da samar musu da farin ciki da Nishadi mukaga Ya kamata a ce Bangaren gudanarwa Na harkokin Musulinci na wannan Gida ya kamata ya fara tunasar da jamaa irin waddan nanna adduoi da kuma sauran Abubuwa da suka shafi islam.

duk da Dama dai wanan aikin muna Gudanar wa a wannan Gida to Amma bashi Da wani Bangare da muke magana A kai.

Yanzu dai zamu fara ne Daga Abin Da ya shafi Tsarki, zamu Fara bda yadda ake shiga Bandaki a muslunci.

Yadda zaka Shiga Bandaki

Addinin Islama Ya koyar damu komai da yashafi Rayuwa, domin muyi Rayuwa mai sauki.

islam yacce mana;

“idan Muka zo shiga Bandaki to mu shiga da kafar Hagu sai mu karanta’

KARANTA WADANNAN;

.(بِسْمِ اللهِ)اللّهُـمَّ إِنِّـي أَعُـوذُ بِـكَ مِـنَ الْخُـبْثِ وَالْخَبائِثِ.

 (Bismil-lah) allahumma innee a’u’zu bika minal-khubthi wal-khaba-ith

Da sunan Allah, Ya Allah! ina neman tsarinka daga shaidamu maza da shaidanu mata.

Bayan mun gama Uzirin mu sai mu Fito da kafar “Hagu” sannan muce:

Gufranaka”

Alhmadulliahi wannan shi Ne Kadan Daga Cikinj Darasin Da zamu gudanar Na yau sai ku Tara A tarasin Mu na gaba Da zamu Cigaba Da gudanarwa A wannana Shafi Na mu Mai Albarka wato www.arewaclass.com.

Mungode

Click to subscribe my channel