Abin tausayi Kalli masarautar guragu ta Abuja

0 4

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Masu nakasa a Abuja na son daina bara
domin su guje wa wulakanci, sai dai sun ce
ana neman a kai su bango da zai sa su sake
komawa bara.

Yadda tsarin gidajen nakasassu yake a

Karmajiji.

 Yawanci dai gidaje ne na langa-langa
Wani matashi mai nakasar kusumbi a tsaye ak ofar gidansa.

Daya daga cikin gidajen nakasassu a yankin
Karmajiji da ke babban birnin Najeriya Abuja.

Wasu matasa masu nakasa a zaune a
majalisa ko wanne na rike da karfen
dogarawa.

Wani bawan Allah ke nan wanda hadarin
mota ya yi sanadiyyar yankewar kafarsa, a
tsaye a kofar gidansa.

Wani mara kafa daya yana gyaran kwata a
Karmajiji.

Malam Adamu yana sayar da itace a Karmajiji

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

saboda ba ya son ya fita bara a kama shi.

Fadar mai martaba sarkin guragun Abuja ken an tare da fadawa ana fadanci

Sarkin guragun Abuja, Alhaji Sulaiman
Ibrahim Katsina da wani bafade a tsaye a
kansa.

Shugaban guragu ‘yan kasuwa na Abuja yanakewayawa a kauyen Karmajiji.

Matasa zaune na yin nishadi kuma ko wanned a karfen dogarawarsa.

Wani mai nakasa da ya ce an kama shi har
sau biyar saboda bara.

Wani mai nakasa da ya ce bara ta zama dole
a gare shi domin babu yadda zai yi ya rayu
tun da jama’a ba za su taimaka masa ba.

Kuma ya ce shi ba zai iya komawa kauyensu
ba saboda idan ya koma babu wanda zai kulada shi.

©bbc

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram