Abin mamaki soyyayyar facebook ta hada bazawarar kano da baturen Amuruka

0 12

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

‘Yar Kano ta auri baturen kasar Amurka Wannan wata baiwar Allah ce daga jihar Kano
wadda sukayi aure da wani baturen kasar Amurka, sun shafe shekaru biyu suna soyayya amma basu taba haduwa ba, bata boye mishi komai ba ta gaya mai ta taba yin aure kuma tana da yaro.

KARANTA WADANNAN;
1 of 96

Da yake Allah ya kaddaro matar mutum kabarinshi sai gashi baturen wanda ya karbi addinin musulunci kuma sunan shi Musa yazo har garin Kano aka aura musu aure a unguwar Birget, ranar talatar data
gabata, an kuma ya yi walimar buda baki a Abuja.

Muna fatan Allah ya sanyawa wannan aure nasu Albarka.

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram