Abin mamaki kalli shadda naira miliyn 36

0 4

Click to subscribe my channel

An fara sayar da wata shadda mai ruwan gwal a Amurka, gabannin ranar bandaki ta duniya da za
ta zo mako mai zuwa.

Wannan shadda dai kudinta ya kai dala 100,000 daidai da naira miliyan 36 kenan.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

An lullube shadar ne da fatar jakankunan Louis Vuitton masu tsada har 24.

Wani mai zayyane-zayyane ne da ya shahara wajen zana hotunan Donal Trump don tsokana ya kera shaddar.

Click to subscribe my channel